<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>Yesu Ubangijinmu Ne LW171</title>
<lyrics>[V1]
 1) Yesu Ubangijinmu ne,
 Mun ƃuya cikin ƙaunarsa.
 Ba zai kori mai tuba ba,
 Mu zo mu ba da gaskiya.

[V2]
 KORUS
 I, Yesu ne Mai Ceto, mai ƙaunarmu,
 Mu karƃe shi, mu karƃe shi.
 Ya ba da ransa domin laifinmu,
 Za shi yi mana gafara.

[V3]
 2) Dā, nan a cikin duniya,
 Mutane suka ƙi binsa,
 Amma mu dai mu karƃe shi,
 Mu zama Masu Bin Yesu.
 Korus

[V4]
 3) Ko muna yi ta aikinsa,
 Ayyuka ba su cetonmu,
 Sai dai mu ba da gaskiya
 Ga mutuwar da ya yi dominmu.
 Korus

[V5]
 4) Yesu shi ne mai zuwa kuwa,
 I, za ya komo duniyan nan.
 Mu yi shiri don zuwansa,
 Shi kai mu zuwa Sama can
 Korus</lyrics>
<hymn_number>171</hymn_number>
</song>